Wasu Ma'aurata, Mr Daniel Bassey, da matarsa, Magdalene, sun shiga hannun hukuma bisa laifin sayar da yaronsu kan kudi N180,000 ga wani dillali a garin Fatakwal, na jihar Ribas.
Ang urfanar da su ne tare da wasu mutane 78 da suka aikata wasu laifuka a hedkwatar hukumar da ke Calabar, jihar Cross River, kwamishanan yan sandan jihar, Mr Hafiz Inuwa, yace an damkesu ne ranan 23 ga watan Yuli 2018 a Calabar.
Inuwa yace mahaifiyar ce ta kawo kara ofishin hukumar yan sanda da ke Efut cewa mijinta ya dauki dansu daya tilo, Moses Bassey, zuwa wurin wani a Fatakwal kuma ya kawo kudin gida.
Yace: “A ranan 23 ga watan Yuli 2018, wata mata mai suna Magdalene Bassey, ta kawo kara hedkwatar yan sandan Efut dake Calabar cewa mijinta, Mr Daniel Bassey, ya dauki yaronsu zuwa wurin wani mutum a Fatakwal.”
“Ba tare da bata lokaci ba, jami’an yan sanda suka nemo. A shi don yin bincike.Ya bayyana cewa da sanin matarshi hakan ya faru. A yanzu suna hannun hukumar domin sanin abinda yasa sukayi hakan da kuma matakin da za’a dauka a kansu.”
Ya ce hukumar na kokarin yadda za’a ceto dan yaron.
A yayin wani hira da manema labarai ranar Talata, Daniel Bassey, ya bayyana abin ya faru inda yac an bada yaron ne a matsayin jingina domin biyan kudin N18 gidan haya
naira 180sa,000.
No comments:
Post a Comment